Wata Mata ta Fado daga cikin Mota Yayin da ta ke daukar Bidiyon Snapchat

0
187

Wata mata ta fado daga cikin mota a babbar hanya yayin da take daukar Bidiyo don wallafa shi a shafin Twitter a yankin Surrey na Kasar Burtaniya.

Matar ta fado ne bayan ta leqo da jikin ta ta tagar motar tana daukar Bidiyo.

Sai dai yan sanda sun ce ba taji ciwo da yawa ba.

Masu aikin gaggawa sun kai daukin gaggawa wajen, sai dai sun bayyana cewa ba ta ji ciwon da zai zama hadari ga rayuwar ta ba.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here