Hukumar EFCC ta Kama Masu Damfara a Shafukan Internet a Jihar Legas

0
135

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin Arzikin kasa ta’annati(EFCC), shiyyar Legas ta kama mutane 13 da ake zargin yan damfara ne a shafukan Internet a yankin Alagbado dake jihar Legas.

Wadanda ake zargin sun hada da; Oladoyin Tululope; Adeyemi Toyese Jubril; Agbeluyi Olusola; Olayinka Azeez; Abdullahi OlaleKan; Gbenga Ade; Nwokeso Innocent; Obodukwu Godstime; Mba Emmanuel; Oluwadare Ibisola, Damilola Ogunsemire da Chirsitopher Ubong.

Wadanda ake zargin an kama su ne a ranar Laraba 2 ga watan Satumba bayan samun bayanan sirri kan ayyukan laifi da Suke aikatawa kamar yadda jaridar THE NATION ta rawaito.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here