Tsohon Kwamishinan Yan Sanda na Jihar Kano Ya Rasu

0
252

Mataimakin babban Sufeto Janar na yan sanda na kasa, mai kula da shiya ta 14 wacce ta hadar da Jihohin Katsina da Kaduna, Rabi’u Yusif ya rasu.

Rabi’u Yusif ya rasu a yau Asabar bayan fama da rashin lafiya a Asibitin Abuja.

Ya taba zama kwamishinan yan sanda a jihar Kano kafin a kara masa mukami zuwa mataimakin babban sufeto janar na yan sanda.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here