Bayern Munich ta lashe kofin Zakarun Nahiyar Turai Karo na 6

0
134

Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich ta lashe kofin zakarun nahiyar turai na kakar wasanni ta 2019/2020, bayan ta doke Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German da ci daya mai ban haushi a Lisbon, dake Portugal a daren wannan rana ta Lahadi.

Dan wasa, Kingsley Coman ne ya zura kwallo a ragar PSG a mintuna na 59 da take wasan.

Wannan nasara yasa kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich take da kofuna shida na zakarun turai.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here