Jami’ar Yusif Maitama Sule, Kano ta Fitar da Mafi Karanci Makin da ake Bukata Domin Samun Gurbin Karatu a Bana

0
272

Jami’ar Yusif Maitama Sule ta fitar da mafi karancin makin da ake bukata daga daliban dake son shiga jami’ar a shekarar karatu ta 2020/2021.

A wata sanarwa da jami’ar ta fitar ta hannun mai rikon mukamin magatakardar jami’ar Sulaiman Saleh a yau Juma’a, ta bukaci daliban da suka nemi gurbin karatu a jami’ar a matsayi na farko da suyi rigista a kafar sadarwa domin tantancewa.

Sanarwar tace za’a iya yin rijistar tan-tancewar ne ta shafin Internet na jami’ar, mai adireshi www.nwu.edu.ng daga ranar Laraba 26 ga watan Agusta zuwa Laraba 7 ga watan Oktoba na shekarar 2020.

Jami’ar ta jaddda cewa dole ne duk dalibin da ya nemi jami’ar ya samu makin da aka kayyade a bangaren da zai karanta.

Bangarori da Makin da ake bukata a kowanne sashi:

220 and above
1. MBBS, MEDICINE & SURGERY
180 and above
2. ANATOMY
3. BIOCHEMISTRY
4. PHYSIOLOGY
5. COMPUTER SCIENCE
6. INTERNATIONAL STUDIES

170 and above
7. ACCOUNTING
8. BUSINESS ADMINISTRATION
9. ECONOMICS
10. GEOGRAPHY
11. BIOLOGY
12. INFORMATION & COMM. TECH.
13. ISLAMIC STUDIES
14. HISTORY & INT’L STUDIES (combined)
15. EDUCATION BIOLOGY
16. EDUCATION ISLAMIC STUDIES
17. LIBRARY & INFORMATION SCIENCE

160 and above
18. ARABIC STUDIES
19. CHEMISTRY
20. ENGLISH LANGUAGE
21. HISTORY
22. ENTREPRENEURSHIP
23. HAUSA
24. EDUCATION ARABIC
25. EDUCATION ENGLISH
26. EDUCATION ECONOMICS
27. EDUCATION MATHEMATICS
28. EDUCATION PHYSICS
29. EDUCATION CHEMISTRY
30. EDUCATION GEOGRAPHY
31. EDUCATION HISTORY
32. MATHEMATICS

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here