Kotu ta Kwace Kujerar Gwamnan Jihar Bayelsa

0
162

Kotun sauraran kararrakin zaben gwamnan jihar Bayelsa ta soke zaben da aka tabbatar da gwamna Duoye Diri a matsayin gwamnan jihar.

Kotun ta soke zaben ne bisa karar da jami’iyyar ADP ta shigar na cewa an cire ta daga cikin jam’iyyun da suka shiga zaben.

Sai dai za’a iya daukaka karar akan hukuncin.

Hukuncin na yau na zuwa ne kwana biyu bayan kotun ta kori kararraki uku da aka shigar ana kalubalantar Mr.Diri na Jam’iyyar PDP.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here