Kyawawan halaye 11 na mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Kabiru Inuwa

0
250

Daga Abubakar zaharadden

Kyawawan Halaye a dunkule yana nufin kyakkyawar mu’amalah tsakaninka da Jama’a. Ita kuwa kyakkyawar mu’amala da Jama’a tana sanya ƙauna da soyayya.

Sarkin Rano Alhaji Muhammadu Kabiru Inuwa ɗan Sarkin Rano Muhammadu Inuwa, shi kuma Muhammad Inuwa ɗan Sarkin Rano Isah, shi kuma Sarkin Rano Isa ɗan Sarkin Rano Isma’ila, Shi kuma Sarkin Rano Isma’ila ɗan Sarkin Rano Abubakar mutum da Allah ya yi masa baiwar kyawun hali da iya mu’amula, wanda hakan ne ya sanya ƙauna da soyayya tsakansa da al’ummar masarautar Rano.

A cikin Kyawawan Halayen da Allah madaukakin Sarki ya yiwa mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Kabiru Inuwa baiwa sun haɗa da:

1. Sakin Fuska tare da yin fara’a ga mutane

2. Kyauta Da Ihsani

3. Kyautata Magana.

4. Zumunci

5. Ƙanƙan Da Kai

6. Gaskiya

7. Riƙon Amana

8. Tausayi

9. Girmama Malamai

10. Son Talakwa

11. Bayyana Gaskiya Komai Dacin ta

Haƙiƙa Allah mai girma da daukaka ya yi wa mai marraba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Kabiru Inuwa baiwa da waɗannan kyawawan halaye da mu ka ambata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here