
Daga Hannatu Sulaiman Abba
Dimbin mutane ne a jihar Zamfara suka nuna rashin amincewa da bai wa tsohon ministan kula da sauka da tashin jiragen sama n kasar Femi Fani Kayode sarautar Sadaukin Shinkafi da Sarkin Shinkafin ya bashi a kwanan nan.
Fitattun ‘yan garin Shinkafin ke shirin garzaya wa Kotu domin neman tube sarautar ta Kayode.