Shekara shida kenan cif yau da rasuwar Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero

0
122

A ranar jumaa aka gudanar da adduoi a babban masallacin Kano, don adduar cika shekara shida da rasuwar sarkin Kano Alhaji Ado Bayero.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here