LATEST ARTICLES

An yi Garkuwa Da Mutane 1570 a Najeriya a Cikin Shekara ta 2020-rahoto

    Wani bincike ya nuna cewar akalla Yan Najeriya 1,570 masu garkuwa da mutane suka sace a cikin watanni 11 da suka gabata, wato daga watan Janairun wannan shekara zuwa watan Nuwamba mai karewa.   Binciken da jaridar Daily Trust ta wallafa...

Najeriya ta bukaci Ingila tayi bayani kan zargin Gowon

  Sashin Hausa na RFI ya wallafa labarin cewa, gwamnatin Najeriya ta bukaci gwamnatin Birtaniya da ta nemi gafarar ta sakamakon zargin da wani dan majalisa Tom Tugendhat ya yiwa tsohon shugaban kasa Janar Yakubu Gown na sace rabin dukiyar...

Yanzu-Yanzu: Kungiyar ASUU ta Amince da Janye Yajin aiki

Kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ta amince da janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas ta na yi. Shugabbanin kungiyar sun amince da hakan ne bayan tattaunawa da gwamnatin tarayya a yau Juma'a. Akwai karin bayani nan gaba....  

Gwamnatin Kano Za ta Miƙa Shugabannin Kasuwar Singa Gaban Kotun tafi da gidanka Kan...

Daga Nusaiba Abdul'aziz Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta Bayyana Takaicinta bisa yadda ta riski kasuwar Singa cikin kazanta da Rashin tsabtar muhalli wanda ka iya Haifar da Yaduwar cututtuka ga masu sana'a a cikinta. Cewar hakan ta fito ne ta bakin...

Ganduje Ya Amince da Naɗin Mahaifin Kwankwaso a Matsayin Mai Zaɓar Sarki a Masarautar...

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nadin Musa Saleh Kwankwaso, mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso, a matsayin daya daga cikin masu zabar Sarki a masarautar Karaye. Tsohon gwamna Rabi'u Musa Kwankwaso...

Manoman Najeriya Na Adawa da Shirin Bude Iyakoki

Yayin da Gwamnatin tarayya ke shirin bude iyakokin kasar da ta rufe na dogon lokaci sakamakon dakile shigo da kananan makamai da kuma haramtattun kayayyakin da ake shiga da su cikin kasarnan, wasu manoma sun bayyana rashin amincewar su...

Yanzu-Yanzu: Wani Mutum Ya Rataye Kansa Bayan ya Idar da Sallah a Kano

Wani mutum mai suna Ibrahim Abubakar ya rataye kansa a cikin shagonsa a Kano mintuna kadan bayan ya idar da Sallar La'asar. Dan mamacin, mai suna Abdussalam, ya tabbatar da cewa suna tare kafin lamarin ya faru. Ya ce, mahaifinsa yana...

Shin Kungiyar ASUU za ta Janye Yajin Aikin da ta Shafe Watanni 8 ta...

Rahotanni sun bayyana cewa mafiya yawan shiyoyin kungiyar Malaman jami’o’i ta ASUU sun amince da tayin da gwamnatin tarayya ta yi kungiyar na tsame ya'yan kungiyar daga tsarin biyan albashi na IPPIS da biyawa kungiyar wasu bukatu don ta...

Gamayyar Ƙungiyoyin dake Yaki da Korona Za su Samar da Aikin yi Ga Matasan...

Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu dake yaki da annobar COVID-19(CACOVID), ta kaddamar da shirin samar da aikin yi ga matasa miliyan 4 da ware Biliyan 150 don bada tallafi a fadin kasarnan. Shugaban gamayyar ta CACOVID kuma gwamnan babban bankin...

Yanzu-Yanzu: Diego Maradona Ya Mutu

Gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya, Diego Maradona ya rasu ya na da shekaru 60 a duniya bayan ya sha fama da ciwon zuciya. Kocin na Gimnasia an kwantar da shi a Asibiti a farkon watan Numbawa. Akwai karin bayani...